Le Symbole des apôtres en langue haoussa Jigajigan Bangaskiya Na Manzo
Le Symbole des apôtres en langue haoussa Jigajigan Bangaskiya Na Manzo
Na bada gaskiya ga Allah, Uba madaukaki, mahalicin kasa da sama. Na bada gaskiya ga Yesu Kristi, Dan shi makadaici, Ubangijin mu. Ake dauki cikin shi ta wurin ikon Ruhu Mai Tsarki kuma aka haife shi ta wurin budurwa. Ya sha wahala kalkashin Pitus Bilatus, aka kashe shi, ya mutu, aka bizne shi. Ya sabka cikin jahannama. Ran kuana na uku ya tashi kuma. Ya hau zuwa sama, yana zamne a hannu dama na Uba. Zaya komo kuma domin ya shari’anta masu da matatu. Na bada gaskiya da Ruhu mai Tsarki, da ekilisiyar catolika mai tsarki, da zumuntar tsarkaka, da gafarar zunubai, da tashin matatu da rai na har abada. Amin.